Taka a hankali artwork

Track

Taka a hankali

Yusuf SD

Taka a hankali! Wakar kirari ce akan Yesu, Mai Daukaka, Mai Girma da Iko. Wannan waka na nuna girman Yesu, ikon sa da daukakar sa wanda ba ya misaltuwa. Duk lokacin da ka saurare ta, za ka tuna cewa Yesu shi ne Sarkin sarakuna. Ku taka a hankali domin Mai Iko yana nan!

Afrobeats

Duration: 3:00

Sign in to listen

Listen to this track with your Aurtiz account. Create an account